Suna riƙe da baka da māshi,Mugaye ne marasa tausayi,Motsinsu kamar ƙugin teku ne.Suna haye a kan dawakai,A jere kamar wanda ya yi shirinyaƙiGāba da ke, ya 'yar Sihiyona.”