Haka Ubangiji ya ce,“Ku tsaya kan hanyoyi, ku duba,Ku nemi hanyoyin dā, inda hanyamai kyau take,Ku bi ta, don ku hutar darayukanku.Amma suka ce, ‘Ai, ba za mu bi ta ba.’