Irm 52:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Al'amarin ya zama da muni ƙwarai a cikin Isra'ila da Yahuza, don haka Ubangiji ya husata har ya sa aka kai mutanen bautar talala.Zadakiya kuwa ya tayar wa Sarkin Babila.

Irm 52

Irm 52:1-11