Sarkin Babila kuwa ya kashe su a Ribla a ƙasar Hamat.Haka aka tafi da mutanen Yahuza bautar talala.