Irm 52:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tsawon kowane ginshiƙi kamu goma sha takwas ne, kewayensa kuwa kamu goma sha biyu ne, kaurinsa kuma taƙi huɗu ne. Kowannensu yana da rami a ciki.

Irm 52

Irm 52:15-27