Irm 51:56 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama mai hallakarwa ya auka waBabila,An kama sojojinta,An kuma kakkarya bakunansu,Gama Ubangiji shi Allah ne, maisakayya,Zai yi sakayya sosai.

Irm 51

Irm 51:49-61