Irm 51:52 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Domin haka kwanaki suna zuwa,”in ji Ubangiji,“Sa'ad da zan hukunta gumakanBabila, da dukan ƙasarta,Waɗanda aka yi wa rauni, za su yinishi.

Irm 51

Irm 51:43-59