Irm 51:48 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan sama da duniya, da dukanabin da take cikinsu,Za su raira waƙar farin ciki,Domin masu hallakarwa daga arewada za su auko mata,Ni Ubangiji na faɗa.”

Irm 51

Irm 51:42-57