Irm 51:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Nebukadnezzar, Sarkin Babila, yacinye Urushalima,Ya ragargaza ta,Ya maishe ta kufai,Ya haɗiye ta kamar yadda dodonruwa yakan yi,Ya cika cikinsa da kayanmarmarinta,Ya tatse ta sarai.

Irm 51

Irm 51:33-43