Irm 51:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da kai ne na farfasa karusa damahayinsa.Da kai ne na kakkarya mace danamiji,Da kai ne na kakkarya tsoho dasaurayi,Da kai ne na kakkarya saurayi dabudurwa,

Irm 51

Irm 51:12-24