Irm 51:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku wasa kibau, ku cikakwaruruwanku!Ubangiji ya ta da ruhun sarakunanMediyawa,Domin yana niyyar hallaka Babila.Gama Ubangiji zai yi ramuwasaboda Haikalinsa.

Irm 51

Irm 51:5-13