Irm 50:45 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka ku ji shirin da Ubangiji ya yi gāba da Babila, da nufin ya yi gaba da ƙasar Kaldiyawa. Hakika za a tafi da ƙananansu, garke zai zama kango.

Irm 50

Irm 50:44-46