Irm 50:42 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suna riƙe da baka da māshi,Mugaye ne marasa tausayi.Amonsu yana kama da rurin teku,Suna shirya don yin yaƙi da ke, yaBabila.

Irm 50

Irm 50:41-46