Irm 50:37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Akwai takobi a kan mahayandawakanta, da a kan karusanta,Da a kan sojojin da ta yi ijara da suDon su zama kamar mata,Akwai takobi a kan dukan dukiyartadomin a washe ta.

Irm 50

Irm 50:29-46