Irm 50:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ga shi, ina gāba da ke, ke Babila,mai girmankai.Gama ranar da zan hukunta ki, ta zo,Ni Ubangiji Mai Runduna na faɗa.

Irm 50

Irm 50:30-34