Irm 50:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na kafa miki tarko, ya kuwa kamaki, ya Babila,Ke kuwa ba ki sani ba.An same ki, an kama,Domin kin yi gāba da ni.”

Irm 50

Irm 50:22-30