Irm 50:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ku haura ku fāɗa wa ƙasarMeratayim da mazaunan Fekod.Ku kashe, ku hallaka su sarai,Ku aikata dukan abin da na umarceku,Ni Ubangiji na faɗa.

Irm 50

Irm 50:12-24