Irm 50:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku datse wa Babila mai shuka,Da mai yanka da lauje a lokacingirbi.Saboda takobin azzalumi,Kowa zai koma wurin mutanensa,Kowa kuma zai gudu zuwaƙasarsa.”

Irm 50

Irm 50:13-21