Irm 5:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai na ce,“Waɗannan mutane ba su da kirki,Ba su da hankali,Ba su san hanyar Ubangiji,Ko shari'ar Allahnsu ba.

Irm 5

Irm 5:1-6