Irm 5:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sun yi ƙiba, sun yi bul-bul,Ba su da haram a kan aikatamugunta,Ba su yi wa marayu shari'ar adalci,don kada su taimake su.A wajen shari'a ba su bin hakkinmatalauta.

Irm 5

Irm 5:24-31