Irm 5:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka Ubangiji Allah MaiRunduna ya ce,“Domin sun hurta wannan magana,Ga shi, zan sa maganata a bakinka tazama wuta,Waɗannan mutane kuwa su zamaitace,Wutar za ta cinye su.

Irm 5

Irm 5:12-18