Irm 5:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sun yi ƙarya a kan Ubangiji,Suka ce, “Ba abin da zai yi,Ba wata masifa da za ta same mu.Ba kuwa za mu ga takobi ko yunwaba.

Irm 5

Irm 5:9-20