Irm 49:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga abin da Ubangiji Mai Rundunaya faɗa a kan Edom,“Ba hikima kuma a cikin Teman?Shawara ta lalace a wurin masubasira?Hikima ta lalace ne?

Irm 49

Irm 49:6-12