Irm 49:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama ni Ubangiji na rantse da zatina, cewa Bozara za ta zama abar tsoro, da abar dariya, da kufai, da abar la'ana. Dukan garuruwanta za su zama kufai har abada.”

Irm 49

Irm 49:8-22