Irm 49:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan shi ne abin da Ubangiji ya faɗa akan Ammonawa,“Isra'ila ba shi da 'ya'ya ne?Ko kuwa ba shi da māgada ne?Me ya sa waɗanda suke bautar Milkomsuka mallaki inda Gad take zama,Suka zauna a garuruwanta?

Irm 49

Irm 49:1-9