Irm 48:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mai hallakarwa zai shiga kowanegari,Don haka ba garin da zai tsira.Kwari da tudu za su lalace,Ni Ubangiji na faɗa.

Irm 48

Irm 48:7-15