Irm 48:39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

An farfashe Mowab, ta yi kuka, ta kunyata! Ta zama abin dariya da abin tsoro ga waɗanda suke kewaye da ita.

Irm 48

Irm 48:32-42