Irm 48:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan hana mutanen Mowab miƙa hadayu na ƙonawa a tuddai, da miƙa wa gumakansu sadaka, ni Ubangiji na faɗa.

Irm 48

Irm 48:26-43