Irm 48:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ku sa Mowab ta yi maye domin ta tayar wa Ubangiji. Za ta yi birgima cikin amanta, mutane kuwa za su yi dariya.

Irm 48

Irm 48:19-28