Irm 48:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku da kuke zaune a Dibon,Ku sauka daga wurin zamanku maidaraja,Ku zauna a busasshiyar ƙasa,Gama mai hallaka Mowab ya zo yayi gab da ku.Ya riga ya rushe kagararku.

Irm 48

Irm 48:14-19