Irm 46:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya yi tambaya ya ce,“Me nake gani?Sun tsorata, suna ja da baya,An ci sojojinsu, suna gudu,Ba su waiwayen baya, akwai tsoro akowane sashi.”

Irm 46

Irm 46:1-11