Irm 46:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sun yi ta fāɗuwa,Suna faɗuwa a kan juna,Sai suka ce, ‘Mu tashi mu komawurin mutanenmu,Zuwa ƙasar haihuwarmu, mu gududaga takobin azzalumi!’

Irm 46

Irm 46:15-17