Irm 45:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Sai ka faɗa wa Baruk cewa, ‘Ni Ubangiji na ce, ga shi, abin da na gina zan rushe shi, abin da kuma na dasa zan tumɓuke shi, wato ƙasar ɗungum.

Irm 45

Irm 45:1-5