Irm 44:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

domin mutanen da suke cikinsu sun aikata mugayen abubuwa da suka tsokane ni. Sun miƙa wa gumaka hadayu, suka kuma bauta musu, ko da yake su, ko ku, ko kakanninku, ba ku san su ba.

Irm 44

Irm 44:1-12