Irm 44:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ni Ubangiji na ce, wannan zai zama muku alama, cewa zan hukunta ku a wannan wuri domin ku sani lalle maganata ta aukar muku da masifa za ta cika.

Irm 44

Irm 44:19-30