Irm 44:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ba zai yarda da mugayen ayyukanku ba, da ƙazantarku da kuka aikata, don haka ƙasarku a yau ta zama kufai ba mai zama a cikinta. Ta zama abin ƙyama da la'ana.

Irm 44

Irm 44:15-24