Irm 43:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Baruk ɗan Neriya shi ne ya sa ka faɗi wannan magana gāba da mu, don ka bashe mu a hannun Kaldiyawa domin su kashe mu, ko kuwa su kai mu bauta a Babila.”

Irm 43

Irm 43:1-7