Irm 42:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Irmiya ya kira Yohenan ɗan Kareya da dukan shugabannin sojoji waɗanda suke tare da shi, da dukan jama'a tun daga ƙarami har zuwa babba.

Irm 42

Irm 42:7-12