Irm 42:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan suka ce wa Irmiya, “Ubangiji mai gaskiya, mai aminci ya zama shaida a tsakaninmu, idan ba mu yi duk yadda Ubangiji Allahnka ya aiko ka gare mu ba.

Irm 42

Irm 42:1-11