Irm 42:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, sai ku ji maganar Ubangiji, ya ku sauran mutanen Yahuza, Ubangiji Mai Runduna, Allah na Isra'ila ya ce, ‘Idan zuwa Masar kuka sa gaba don ku tafi ku zauna a can,

Irm 42

Irm 42:5-19