Irm 42:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

‘Idan za ku zauna a ƙasan nan, to, zan gina ku, ba zan rushe ku ba. Zan dasa ku, ba zan tumɓuke ku ba, gama zan janye masifar da na aukar muku.

Irm 42

Irm 42:1-13