Irm 41:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Isma'ilu ɗan Netaniya ya fito daga cikin Mizfa yana kuka, don ya tarye su. Da ya sadu da su, sai ya ce musu, “Ku zo mu tafi wurin Gedaliya ɗan Ahikam!”

Irm 41

Irm 41:4-13