Irm 41:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da dukan jama'ar da Isma'ilu ya kwashe suka ga Yohenan ɗan Kareya, da dukan shugabannin sojoji tare da shi, sai suka yi murna.

Irm 41

Irm 41:3-16