Irm 40:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Irmiya kuwa ya tafi wurin Gedaliya ɗan Ahikam, a Mizfa, ya zauna tare da shi da mutanen da suka ragu a ƙasar.

Irm 40

Irm 40:1-9