Irm 40:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka ce masa, “Ko ka sani Ba'alis Sarkin Ammonawa ya aiko Isma'ilu ɗan Netaniya ya kashe ka?” Amma Gedaliya ɗan Ahikam, bai gaskata su ba.

Irm 40

Irm 40:4-16