Irm 4:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce,“Mutanena wawaye ne,Ba su san ni ba,Yara ne dakikai,Ba su da ganewa.Suna gwanance da aikin mugunta,Amma ba su san yadda za su yinagarta ba.”

Irm 4

Irm 4:21-26