Irm 4:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Azaba! Ba zan iya daurewa da azababa!Zuciyata! Gabana yana faɗuwa daƙarfi,Ba zan iya yin shiru ba,Gama na ji amon ƙaho da hargowaryaƙi.

Irm 4

Irm 4:15-26