Irm 4:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“A faɗakar da al'ummai, yana zuwa,A faɗa wa Urushalima cewa,‘Masu kawo mata yaƙi suna zuwadaga ƙasa mai nisa,Suna yi wa biranen Yahuza ihu.

Irm 4

Irm 4:14-22