Irm 4:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai na ce, “Kaito, kaito, ya Ubangiji Allah, ka ruɗi jama'an nan da Urushalima, da ka ce musu, ‘Za ku zauna lafiya,’ amma ga shi, takobi zai sassare su.”

Irm 4

Irm 4:4-15