Irm 39:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Nebuzaradan shugaban matsara ya kwashi sauran mutane da suka ragu a birnin zuwa babila, wato mutanen da suka gudu zuwa wurinsa.

Irm 39

Irm 39:1-10